Health

Ga Mai Fama Da Matsalar Saurin Kawowa A Yayin Saduwa, To Ga Maganin Dazai Warkar Mar Da Wannan Matsala

Ga Mai Fama Da Matsalar Saurin Kawowa A Yayin Saduwa, To Ga Maganin Dazai Warkar Mar Da Wannan Matsala

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW

Ita wannan cuta ta saurin inzali wato saurin kawowa tana samuwa ne ta hanyoyi da dama, kadan daga cikin abin dake saka wannan cuta shine kamar haka, sanyin mara na maza ko mata yana sanya saurin inzali.

Yawan yin wasa da gabanka har maniyi ya fita, samin dan aike yayin saduwa, maa na shine kafin ku sadu da iyalinka kuyi wani dan wasa da zai kawo sha’awar ku.

Rashin yin haka kansa saurin inzali wasu kuma su kanyi wannan matsalar, wasu Kuma damuwa da fargabar cewa zaka iya biyawa iyalin ka bukata ko bazan iya ba.

Abubuwan da za’a nema domin hada wannan magani na inzali sune kamar haka.

(1)- Kubewa Danya guda 5.

(2)- Ruwa Kofi Daya.

Idan kun samo wadanna abubuwan da yadda zaku yi hada su.

Za’a yan-yanka wannan kubewar sai a kawo ruwa kofi daya a zuba akai sai a tafasa sosai sai a tace wannan ruwan, sai kuma a kawo zuma a zuba sosai ajuya su gaba daya sai a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma.

Ko kuma a nemo wadannan abubuwan suma za’a iya yin hadin maganin da su, sune kamar haka.

(1) – Danyar Cita mai yatsu.

(2)- Masoro.

(3)-Kannufari.

Idan kun samo wadannan abubuwan suma ga yadda hanyoyin da zaku bi domin yin hadin nasu.

Sai a sami wannan Cita a dakata sai a sami ruwa a zuba sai a kawo wannan Masoro da kuna Kanumfari sai a hadasu a dafa sosai ya dahu.

Sai a kawo Zuma yadda zata isa sosai a zuba shima a dinga shan kofi daya safe da kuma yamma, to insha Allahu wannan matsala zata kau da yaddar Allah.

Sannan kuma zaka iya samin man kanum fari ko Na’a-Na’a sai ka samu ruwan dumi sai ka wan Azzakarinka da shi sosai.

Sai ka kawo wannan man na kanumfarai ko na Na’a-Na’a sai ka shafe Azzakarin naka da shi sosai, amma banda kofar da fitsari zai fita sai ka dauki tsawon mintuna kadan kafin ka sadu da iyalinka.

Domin Karin Bayani Zaku Iya Tuntubar Mu Ta Wannan Lambar Wayar

Phone :+2347013008931

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button