Bidiyon Yadda Zaka Tayar’wa da Sabuwar Amarya Sha’awa Kalli Video…
Bidiyon Yadda Zaka Tayar’wa da Sabuwar Amarya Sha’awa Kalli Video…

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Wannan Bidiyo Zai’yi Matukar Taima Kon Du Wani Wanda Ya Kalla Kuma Nasan Zai Karu amma Kuma Bidiyon Iya Masu Aure Ne Zasu Kallah.
Babu Shakka Wannan Bayanin Zai’yi Matukar Taima Kon Yan Mata’ Musamman Ma Masu Aure Wanda Suke Gidan Mijin Su Kuma Nasan Hakan abun’Ne Mai Matukar Kyan Gaske.
Babu Shakka Wannan Bidiyo Da Muka Kawo Muku Shi Bidiyo Ne da Zai Nuna Miki yadda Zaki Gyara Jikin’ki Kuma Mijin Ki Yaji Dadin ki Don Farin Cikin Ma’aurata.*HANYOYIN KARIN NI’IMA MASU SAUKIN HADAWA GA MATA MASU LAFIYA (MARASA CUTAR SANYI ME KARFIN)*
*A TURAWA YAN UWA HAKAN MA SADAKA NE*
*MATAKI NA FARKO*
A SAMO:-
👉 Danyen zogale cikin tafin hannu biyu.
👉 Kwai danye guda uku.
👉 Albasa katuwa daya.
👉 Manyan tumatir guda hudu.
A yayyanka duka kayan hadin a kada da kwai a soya da man zaitun original aci awa 2 kafin saduwa.
Sauran labari za kuji a wajen oga.
*MATAKI NA BIYU*
A SAMO:-
👉 Gwangwanin madara peak guda daya.
👉 Garin kanunfari cikin babban cokalin abinci daya
A hade a juya sosai asha awa 2 kafin saduwa.
*MATAKI NA UKU*
A SAMO:-
👉 Garin kubewa bushasshiya cikin babban cokalin abinci daya.
👉 Madara peak guda daya.
A hada a juya asha awa 2 kafin saduwa.
*MATAKI NA HUDU*
A SAMO:-
👉 Garin kanunfari cikin babban cokalin abinci biyar.
👉 Garin Girfa cikin babban cokalin abinci goma sha 2.
👉 Garin marke cikin babban cokalin abinci takwas.
👉 Zuma original ko mazarkwaila.
Awa biyu kafin saduwa a tafasa teaspoon daya a saka mazarkwaila ko zuma asha.
*SHARADI*
👉 Banda masu ciki.
👉 Banda masu ciwon sanyi me karfi.