Bidiyon Yadda Umma Shehu Ke Kokarin Lalata Yarinyar Ta Da Kanta
Bidiyon Yadda Umma Shehu Ke Kokarin Lalata Yarinyar Ta Da Kanta

Babbar jarumar kannywood umma shehu wani video ta tare da yarinyar ta wanda mutane suyi Allah wadai dashi.
Babbar Jarumar Kannywood, Umma Shehu ta saka wani faifan bidiyo tare da diyarta na rawa a ciki sannan ta saka a shafinta na sada zumunta inda mutane da yawa basu ji dadin ganin wannan hoton ba saboda rashin tarbiyyar ‘yar tata rawa haka kuma ta saka a social media kanta.
Mun samu wannan hoton ne daga masoyan Umma Shehu wadanda basu ji dadin yadawa a dandalinsu na sada zumunta ba suna korafin cewa kada ta dinga koyawa diyarta wannan mummunar dabi’a.
Kawo yanzu Umma Shehu ba ta yi wa masoyanta da ke korafin ta a wannan faifan bidiyo ba, kuma korafe-korafen bai hana ta yin wasu bidiyo da diyarta ba.