Bidiyon Yadda Nafisa Abdullahi Ke Yawan Shaqatawa Tare Dawani Bature A Sama
Bidiyon Yadda Nafisa Abdullahi Ke Yawan Shaqatawa Tare Dawani Bature A Sama

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Bidiyon Yadda Nafisa Abdullahi Ke Yawan Shaqatawa Tare Dawani Bature A Sama
Nafisa Abdullahi a wani rubutu da tayi a shafin ta na Twitter tace ko kaɗan finafinan Hausa ba sa ɓata tarbiyyar yara sai dai idan dama can asali yaran ba su samu tarbiyya a gida ba.
Akwai masu ganin cewa finafinan na gurɓata tarbiyya
Mutane da dama dai na ganin cewa finafinan Hausa na wannan zamanin na zama wani abin gurɓata tarbiyyar yara, musamman yadda ake nuna wasu abubuwan da suka ci karo da al’adar Hausawa.
An sha korafi akan yadda masana’antar ta koma nuna wasu abubuwa waɗanda suka ci karo da ɗabi’a da al’adar Hausawa, sai dai jarumar na ganin cewa masana’antar bata ɓata tarbiyya.
Nafisa Abdullahi ta caccaki masu sukar finafinan Hausa
A rubutun da jarumar tayi ta bayyana cewa ba yadda za a yi mutane su bar yaran su na kallon finanfinan ƙasar Amurka (Hollywood), finafinan Indiya (Bollywood) dana kudancin Najeriya (Nollywood), sannan su buɗe baki suce finafinan Hausa ne ke ɓata tarbiyya.
A kalamanta:
Kuna kallon finafinan Hollywood, finafinan Bollywood da finafinan turanci na Najeriya, sannan ku zo ku ce finafinan Hausa ke ɓata tarbiyya… haba? Kuna barin yaran ku su kalla, suna amfani da wayoyi da yanar gizo, amma…. finafinan Hausa ke lalata tarbiyya. Ba su da tarbiyya dama tun farko