Labaran Hausa

Bidiyon Yadda Aka Kama Wani Babban Mutum Ya Ba Wasu Mata Yan Gudun Hijira Maganin Bacci Yana Aikata Badala Dasu A Masallaci

Bidiyon Yadda Aka Kama Wani Babban Mutum Ya Ba Wasu Mata Yan Gudun Hijira Maganin Bacci Yana Aikata Badala Dasu A Masallaci

A yau muke samun wani rahoto da ake zargi an kama shi dumu-dumu yana aiakata mummunan badala dasu a cikin wajen ibada masallaci bayan ya yaudare su da abinci ya zuba maganin kauda hankali wato maganin bacci.

Bayan yan sanda sun kama shi sun tuhume shi kan abinda ake zarginsa dashi na aikata badala da wasu mata bayan ya basu maganin bacci a cikin abinci. Wanda ciki harda matar aure ya amsa laifinsa sannan ya bayyana duk yadda abun ya faru a cikin mutand sannan ana yi masa bidiyo lokacin da yake bayyana.

Yadda Aka Kama Wani Babban Mutum Ya Ba Wasu Mata Yan Gudun Hijira Maganin Bacci Yana Aikata Badala Dasu A Masallaci

Su dai wannan mata sun kasance ayan gudun hijira ne ma’ana sun gudo daga garin su sun baro gidajen su saboda irin bala’in da suke ciki na takurar da yan bindiga dadi sukayi masu. Dalilin zaman su masallaci shine rashin wajen kwana a garin sannan babu wanda suka sani sai kansu basu da kowa sai Allah.

Sannan sun bayyana akwai wanda suke kwana a masallaci, makarantar sakandire, makaratun firamire suna zama anan ne har Allah yasa su samu wani wajen da zasu dinga aiki sannan mzajen su su samu aikin yi suma. Shiyasa suke zama sai gashu wannan abun bakin cikin ya faru dasu.

Bayan jin bayanan su yan sanda sung awon gaba da wannan babban mutum da ya aikata wannan mummunan aikin. Domin gurfanar dashi a gaban kotu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button