Bayyanar Wannan Video Na Ango Da Amaryar Suna Tsotsar Bakin Juna A Wajen Shagalin Biki Yasa Saratu Daso Tayi Zazzafan Martani Cikin Fushi
Bayyanar Wannan Video Na Ango Da Amaryar Suna Tsotsar Bakin Juna A Wajen Shagalin Biki Yasa Saratu Daso Tayi Zazzafan Martani Cikin Fushi

CLICK HERE TO WATCH FULL VIDEO NOW
Wani bidiyon ango da amarya da keta yawo a kafafwn sada zumunta na zamani wato soshiyal midiya a yan kwanakin baya da suka wuce ya janyowa wadannan ma’aurata Allah wadai kala kala.
Daya daga cikin manyan jaruman kannywood mata wacce aka dade ana gurzawa da ita wato Saratu Daso tayi ido biyu da wannan bidiyo inda taga yayi mata munin da bazata iya shiru ba sai tayu martani zuwa ga duk masu fada aji a wannan biki.
Da kuma sauran malaman addini wanda idan suka fadi ana ji domin a ganin ta wannan abu da amarya da ango su aikata basu kadai zai shafa ba harda al’ummar da suke ciki da suna ganin ana aikata fasadi a fili ba’a tsoron Allah.
Sannan kuma wanda suke aikatawa har su samu damar yin bidiyo suje su zauna cikin kwanciyar hankali su dauko wayar su, su yada a shafuka. Ba tare da sunji cewa sunyu babban zunubu ba bare su tubarwa Allah.
Wannan jaruma a cikin dalilanta ta kara da cewa yadawar da suke shine babbar matsala domin wasu basu da sha’awar aikata wannan mummunan abu amma ganin da sukayi a shafukan sada zumunta kuma ba tare da ancewa wanda suka aikata ba uffan shine yake sakawa suma suyi sha’awa.
Wasu kuma shaidan ne zai saka suji suna sha’awar suyi bayan ganin wannan bidiyo wanda aka yada. Ta cigaba da cewa babu wanda yafi laifi kamar iyayen wadannan yara domin duk duniya babu wanda ya isa hanasu aikata haka sai su.
Amma abun bakin ciki zaka iya ganin iyayen yaran suna wajen taron kuma a gabansu ake aikata haka karshen ma dasu za’a dinga ihu. Saboda yaransu sun sumbaci juna a cikin taron mutane domin nuna murna.
Sannan tace idan iyayen sunyi shiru yakamata malamai suyi magana domin hankaltar da iyayen irin cikin bala’in da suke dasu da yaran nasu masu aikatawa. Duk fa wanda ya saka kida yayi murnar wata ni’ima da Allah ya bashi. ALLAH zai kwashe albarka ta.
Daga karshe tayi addu’a ya kara shirya mu. Ameen.