Kennywood

Asiri Ya Tonu Game Da Auren Maryam AB Yola Tsohuwar Matar Adam A Zango

Asiri Ya Tonu Game Da Auren Maryam AB Yola Tsohuwar Matar Adam A Zango

Wata Sabuwa! Asiri Ya Tonu Game Da Auren Tsohuwar Matar Adam A Zango (Maryam AB Yola) Inda Jaruma Safna Aliyu Ta Fito Ta Fasa Kwai! Sauna Aliyu Itama Tsohuwar Fitacciyar Jaruma Ce A Masana’antar KannyWood Inda Yanzun Ta Zama Fitacciyar Yar Kasuwa.

Ta Bayyana Auren Na Maryam AB Yola A Matsayin Auren Cin Amana. Domin Mijin Data Aura Saurayinta Ne, Ta Kara Da Cewa Ita Tayi Mamaki Ganin Yanda Ta Aure Mata Saurayi, Duk Da Akwai Alaqa Mai Karfi A Tsakaninsu, Hakan Baisa Ta Mata Yankan Baya Ba.

Cikin Satin Daya Gabata Ne Aka Daura Auran Na Tsohuwar Jarumar Maryam AB Yola Da Angonta Wani Matashin Mutum Mai Suna Murtala Muhammad, Ba Ita Kadai Maryam Din Tayi Aure Ba. Jaruma Amiran Sanda Itama Ta Shiga Daga Ciki, Duka Kusan Rana Guda.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button