Labaran Hausa

ALLAH SARKI KALLI BIDIYON MATAR DA TAKE SAYAR DA YASHI TAKE CIYAR DA MARAYU

ALLAH SARKI KALLI BIDIYON MATAR DA TAKE SAYAR DA YASHI TAKE CIYAR DA MARAYU

Allah Sarki Kalli Matar da take Sana’ar Yashi domin Ciyar da Marayu Hudu da Mijinta Ya Mutu yabar mata.

Wata kata kenan me suna binta lawal dake zaune a yankin rigasa ta jahar kaduna, binta lawal ta soma Sana’ar dibar yashi domin ciyar da yayanta hudu wanda mijinta ya mutu yabar mata👉FULL BIDIYO

Wannan al’amari dai ba sabon abu bane acikin wannan kasa tamu ta Nigeria kasancewar yawancin mata suna shiga irin wannan halin na kunci idan Mazajen su suka rasu.

Koda ma anbar ma yayan gado akan samu matsala daga wajen yan uwan miji wanda suke zama matsala da kuma cinye gadon da aka barwa marayun, domin bukatunsu na duniya.

Mutane da dama suna kira ga gwamnati data ringa kulawa da irin wadannan matan wanda ke shiga matsala irin wannan domin yin hakan zai taimaki rayuwa don gudun fadawa cin mummunar rayuwa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button