Hausa Series Film

Wani Bidiyo Da Muka Samu Yanzu Yanzu Bisa Shafin Youtube, Wanda Acikin Bidiyon Mai Dauke Da Sautin Murya.

Inda Yake Bayanin Sabon Shirin Da Yan Bindiga Suke Bi Kan Kaucewa Yin Asarar Kudin Da Suka Kwata Hannun Mutane.

Dakuma Kudin Fansar Mutane Da Suka Amsa Na Garkuwa Dasu Da Sukayi.

A Cikin Bidiyon Anyi Bayanin Cewa, Shugaban Yan Bindigar Jahar Zamfara Bello Turji Shine Yake Kokarin Yadda Zai Chanza Kudin Kafin Lokacin Expired Dinsu Yazo.

Batun Chanza Fasalin Wasu Daga Cikin Kudaden Nigeria Ya Tayarwa Da Mutane Da Yawa Hankali.

Bawai Iya Yan Fashin Daji Ba Kadai, Harda Manya Manyan Yan Kasuwa, Da Barayin Gwamnati Da Dai Sauran Su.

Ga Bidiyon Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button